The Rugged Priest | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2011 |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Kenya |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
biographical film (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Bob Nyanja |
External links | |
Specialized websites
|
The Rugged Priest fim ne na tarihin rayuwar Kenya da aka shirya shi a shekarar 2011 wanda Bob Nyanja ya ba da umarni.[1][2] Fim ɗin ya dogara ne akan rayuwa da mutuwar John Anthony Kaiser.[3]
Fim ɗin ya lashe lambar yabo ta Golden Dhow a bikin fina-finai na ƙasa da ƙasa na Zanzibar.[4]