The Well (fim na 2015) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin suna | البئر |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Aljeriya |
Characteristics | |
Genre (en) | drama film (en) |
During | 90 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Lotfi Bouchouchi |
'yan wasa | |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
The Well ( French: Le puits) fim din wasan kwaikwayo ne na ƙasar Aljeriya a shekarar 2015 wanda Lotfi Bouchouchi ya jagoranta. An zaɓi shi azaman shigarwar Aljeriya don Mafi kyawun Fim ɗin Harshen Waje (Best Foreign Language Film) a lambar yabo ta 89th Academy amma ba a zaɓi shi ba.[1][2]