Themba Ndlovu | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Zimbabwe, 10 ga Janairu, 1984 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||
Wurin aiki | Zimbabwe |
Themba Ndlovu ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zimbabwe, wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Dynamos FC.[1] [2] [3] [4]
A cikin watan Janairun shekarar 2014, koci Ian Gorowa, ya gayyace shi ya kasance cikin tawagar Zimbabwe don gasar cin kofin yankin Afirka ta shekarar 2014. Ya taimakawa kungiyar zuwa matsayi na hudu bayan da kasar Najeriya ta lallasa ta da ci daya mai ban haushi. [5][6]