Thierno Bah

Hoton dan kwallo thierno
Thierno Bah

Thierno Bah (an haife shi a ranar 5 ga watan Oktoban shekarar 1982 a Labé, Guinea ) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta Guinea ne wanda ke wasa a halin yanzu. Bah tsohon dan wasan matasa ne na Switzerland kuma ya wakilci kungiyar 'yan kasa da shekaru 21 ta Switzerland .

Ya sanya hannu a kan Lausanne-Sport a cikin Janairun shekarar 2011 kuma ya tafi bayan shekara daya da rabi a ƙarshen kakar shekarar 2011-2012.

 

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]