Three Thieves (fim, 1966) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1966 |
Asalin harshe |
Egyptian Arabic (en) ![]() |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
crime film (en) ![]() |
Launi |
black-and-white (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Fatin Abdel Wahab |
'yan wasa | |
Samar | |
Mai tsarawa |
Salah Zulfikar (en) ![]() |
Production company (en) ![]() |
Salah Zulfikar Films Company (en) ![]() |
External links | |
Specialized websites
|
Barayi uku kuma aka fi sani da ƴan fashi 3 ( Larabci na Masar : ثلاثة لصوص fassara : Thalathat lousous Faransanci: Trois voleurs ) [1][2] fim ɗin ƙasar Masar ne na shekarar 1966.[3][4] Shirin na ba da labarai daban-daban guda 3 game da ɓarayi uku. Ihsan Abdel Quddous ne ya rubuta fim ɗin kuma Salah Zulfikar ne ya shirya shi. Yehia Chahine ya taka rawa a matsayin Alkali a shirin.[5][6][7][8]