Théodin Ramanjary

Théodin Ramanjary
Rayuwa
Haihuwa Andoany (en) Fassara, 1996 (28/29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Théodin Roger Ramanjary (an haife shi a ranar 16 ga watan Agusta 1996) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Malagasy wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Malagasy Pro League Fosa Juniors da kuma ƙungiyar ƙasa ta Madagascar.[1][2] [3] [4] [5]

Fosa Juniors

  • THB Champions League : 2019 [6]
  • Coupe de Madagascar : 2017, 2019 [7]
  1. "THEODIN ROGER RAMANJARY" . Madagascar- Football.com (in French). Retrieved 19 October 2021.
  2. "THÉODIN RAMANJARY" . FootballCritic . Retrieved 19 October 2021.
  3. Théodin Ramanjary at WorldFootball.net
  4. "Théodin Ramanjary" . FBref.com . Retrieved 19 October 2021.
  5. Théodin Ramanjary at FootballDatabase.eu
  6. Théodin Ramanjary at National-Football-Teams.com
  7. "Madagascar - List of Cup Winners" . RSSSF . Retrieved 19 October 2021.