![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Mufulira (en) ![]() |
ƙasa | Zambiya |
Harshen uwa | Turanci |
Karatu | |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wasan badminton |
Mahalarcin
|
Topsy Phiri (an haife shi a ranar 11 ga watan Agustar shekarar 1980) ɗan wasan badminton ɗan Zambia ne. [1][2] A shekarar 2015, ya zama na biyu a gasar Ambassador Badminton ta kasar Sin a gasar men's doubles na maza tare da Donald Mabo.[3] Shi ne ya zo na biyu na maza a Gasar Badminton na Top 16 a Lusaka.[4] A cikin mixed doubles, shi ma ya zo na biyu a gasar Habasha International da Elizaberth Chipeleme.[5] [6]
Mixed doubles
Shekara | Gasar | Abokin tarayya | Abokin hamayya | Ci | Sakamako |
---|---|---|---|---|---|
2016 | Ethiopia International | ![]() |
![]() ![]() |
15–21, 9–21 | </img> Mai tsere |