![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 5 ga Yuni, 1962 (62 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Karatu | |
Harsuna | Faransanci |
Sana'a | |
Sana'a | Marubuci |
Touria Oulehri marubuciyar Morocco ce. Ita malama ce a École Normale Supérieure a Meknès.Ta buga labarai kan batun sukar adabi da kuma a kan mawallafin Moroko da mawallafin Faransanci na ƙarni na goma sha shida 16.