Iri |
constitutive treaty (en) ![]() |
---|---|
Yarjejeniyar Legas/Treaty of Lagos Ce ta kafa kungiyar ECOWAS a ranar 28 ga watan Mayu, 1975, a Legas, Jihar Legas, Najeriya. An kafa kungiyar ECOWAS ne domin inganta haɗin gwiwa da haɗin kai domin samar da kungiyar tattalin arziki da hada-hadar kuɗi domin bunkasa tattalin arziki da ci gaba a yammacin Afirka.
Benin
Burkina Faso
Cape Verde
Gambia
Ghana
Guinea-Bissau
Liberia
Mali
Nijeriya
Senegal
Saliyo
Togo
Guinea–suspended from Community after 2008 coup d'état[1][2]
Niger–suspended from Community after 2009 auto-coup[3]
Ivory Coast - suspended from Community after 2010 elections[4]