Tsamiyar biri | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Fabales (mul) |
Dangi | Fabaceae (mul) |
Tribe | Cassieae (en) |
Genus | Dialium (en) |
jinsi | Dialium guineense Willd., 1796
|
Tsamiyar biri shuka ne.[1]da ake shukawa yana da 'ya'ya kanana masu bakin baya, ana shan tsamiyan biri akwai Mai tsami, da Mai bauri bauri da Kuma Mai Zaki.