Tshepiso Molwantwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Botswana, 17 Oktoba 1978 (46 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Botswana | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 12 |
Tshepiso "Sox" Molwantwa (an haife shi a ranar 17, ga watan Oktoba 1978) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Botswana a halin yanzu yana taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Notwane FC.[1] Shi memba ne na kungiyar kwallon kafa ta kasar Botswana.[2]
Molwanta na cikin tawagar Botswana a gasar cin kofin Afrika na 'yan kasa da shekaru 17 a shekarar 1995 a Mali.[3] Shi da takwarorinsa sun samu karin girma zuwa tawagar 'yan kasa da shekara 23 ta Botswana sannan kuma da babbar tawagar kasar.[4]