Tunde Lemo | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 1960 (64/65 shekaru) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Sana'a | |
Sana'a | Ma'aikacin banki |
Tunde O. Lemo (an haife shi a shekara ta 1959) wanda aka fi sani da Tunde Lemo, ma'aikacin banki ne na Najeriya kuma tsohon mataimakin gwamnan ayyuka kuma darakta na babban bankin Najeriya. Tun daga shekarar 2018, ya zama shugaban hukumar kula da tituna ta tarayya (FERMA).