Udom Gabriel Emmanuel | |||
---|---|---|---|
29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023 ← Godswill Obot Akpabio | |||
Rayuwa | |||
Cikakken suna | Udom Gabriel Emmanuel | ||
Haihuwa | Jahar Akwa Ibom, 11 ga Yuli, 1966 (58 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Ƙabila | Mutanen Efik | ||
Harshen uwa | Ibibio | ||
Ƴan uwa | |||
Abokiyar zama | Martha Udom (en) | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Jami'ar jahar Lagos Makarantar Koyan Lauya ta Najeriya | ||
Harsuna |
Turanci Ibibio Pidgin na Najeriya | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Katolika | ||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party |
Udom Gabriel Emmanuel (An haife shine a ranar 11 ga watan Yuli, shekara ta alif ɗari tara 1966A.c) . shine gwamnan Jihar Akwa Ibom, Nijeriya, Yakama aiki tun daga 29 ga watan Mayu 2015.
Emmanuel yazama gwamnan Akwa Ibom ne bayan samun nasarar dayayi a babban zaɓen Nijeriya ta 11 April 2015.[1] Inda aka rantsar dashi a 29 ga watan Mayu 2015. Da takensa na "dakkada" [2]
Emmanuel yafara aiki ne a matsayin Shugaban gudanar da karatun ranar Lahadi a Qua Ibok church, sannan yazama Darektan banki.[3]