![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa |
Sesfontein (en) ![]() | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Namibiya | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Uerikondjera Kasaona (an haife ta a ranar 13 ga watan Mayu shekara ta 1987) tsohuwar 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Namibia wacce ta taka leda a matsayin mai tsaron gida kuma manajan tawagar mata ta Namibia a yanzu.[1]
Kasaona ta buga wa 21 Brigade United wasa.[2][3]
Kasaona ta zama kyaftin din Namibia a gasar zakarun mata ta Afirka ta 2014.