Ughelli ta Kudu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jahar Delta | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 786 km² |
Ughelli ta Kudu Nadaga cikin Kananan Hukumomin Jihar Delta dake a kudu masu kudancin Nijeriya.[1] Tana dauke da masarautun Urhubo guda shida kamar haka: Ughievwen, Arhavwarien, Effurun Otor, Eghwu, Okparabe da kuma Olomu.[2] Otu-Jeremi ce cibiyar karamar hukumar Ughelli ta Kudu.[3] Itace karamar hukuma ta hudu mafi girma a Jihar Delta.
Tana da fadin murabba’i 786 sqkm (303 sq mi) da kimanin mutum 213,576 dangane da kidayar jama’a ta 2006. Lambar tura sakonni na yankin itace 333.[4]
|journal=
(help)