Ulric Mathiot

Ulric Mathiot
Rayuwa
Haihuwa Seychelles, 20 century
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football manager (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta Seychelles1980s-1990s
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya

Ulric Mathiot ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne kuma mai gudanarwa na ƙasar Seychelles.

Ulric Mathiot ya wakilci ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Seychelles a matsayin ɗan wasa a gasar wasannin tekun Indiya a shekarar 1990 lokacin da kungiyar ta samu lambar tagulla.

Ya ci gaba da horar da tawagar kasar a shekarar 1991 da shekarar 2008. [1] Ya kasance darektan fasaha na kasa na Seychelles tun 2010 sannan kuma ya horar da wasu masu horarwa a matsayinsa na kocin FIFA da CAF.

A watan Afrilun shekarar 2014, bayan murabus din Jan Mak a 2013, ya sake zama kocin tawagar kasar. [2]

  • Wasannin Tsibirin Tekun Indiya : 1
Wuri na 3: 1990

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]
  • Ulric Mathiot coach profile at Soccerway
  • Ulric Mathiot at Soccerpunter.com