Up North (fim) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2018 |
Asalin suna | Up North |
Asalin harshe | Turanci |
Ƙasar asali | Najeriya |
Distribution format (en) | video on demand (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | adventure film (en) |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Tope Oshin |
'yan wasa | |
Samar | |
Production company (en) | Inkblot Productions |
Kintato | |
Narrative location (en) | Lagos, |
External links | |
Specialized websites
|
Up North fim ne na wasan kwaikwayo na Najeriya na 2018 wanda Anakle Films da Inkblot Productions suka shirya, kuma Tope Oshin ya bada umarni.[1] Naz Onuzo da Bunmi Ajakaiye ne suka rubuta wannan wasan, bisa wani labari daga Editi Effiong.[2] An dai haska shi ne a Bauchi,[3] inda aka haska shi mako guda a Legas.[4]