Usman Khawaja | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Usman Tariq Khawaja |
Haihuwa | Islamabad, 18 Disamba 1986 (37 shekaru) |
ƙasa | Asturaliya |
Karatu | |
Makaranta |
Westfields Sports High School (en) University of New South Wales (en) |
Sana'a | |
Sana'a | cricketer (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Usman Tariq Khawaja An haife shi a ranar 18 ga watan Disamba na shekara ta 1986) babban ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Australiya wanda ke wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙasa ta kasar Australiya a wasan ƙwallaye na gwaji da Queensland . Khawaja ya fara buga wasan farko na New South Wales a shekarar ta alif dubu biyu da ta kwas 2008 kuma ya buga wasan farko an kasar Australia a watan Janairun alif dubu biyu da sha daya 2011. Ya kuma buga wasan kurket na gundumar a Ƙasar Ingila kuma ya taka leda a takaice a duka Gasar Firimiya ta kasar Indiya da kasar Pakistan Super League Twenty20.
Khawaja ta kasance memba na ƙungiyar kasar Australiya wacce ta lashe gasar zakarun duniya ta ICC a shekara ta lid dubu biyu da a shirin da daya 2021 zuwa alif dubu biyu da a sherin da ukku 2023. Bugu da ƙari, shi ne na biyu mafi girma a cikin shekara ta 2021 zuwa 2023 ICC World Test Championship tare da gudu 1,621 , mafi girma daga wani kasar Australiya mai buga kwallo. A shekara ta 2023, ya lashe lambar yabo ta ICC Test Cricketer of the Year . [1][2]
An haifi Usman an Islamabad, a kasar Pakistan, ga Tariq Khawaja da Fozia Tariq . Iyalinsa sun yi hijira zuwa New South Wales lokacin da yake dan shekara hudu 4 kuma ya zauna a kasar Australiya daga farko dan a Asalin kasar Pakistan don wakiltar Ostiraliya a wasan kurket lokacin da ya fara bugawa a Jerin Ashes na 2010-11. Ya ƙware a matsayin matukin jirgi na kasuwanci da kayan aiki, ya kammala karatu digiri sa a Karin farko a cikin jirgin sama daga Jami'ar New South Wales kafin ya fara gwajinsa. Ya sami lasisin matukin jirgi na asali kafin lasisin tuki. Ya yi karatu a makarantar sakandare ta Westfields Sports.