V Republic | |
---|---|
Asali | |
Asalin suna | V Republic |
Ƙasar asali | Ghana |
Episodes | 26 |
Characteristics | |
Direction and screenplay | |
Darekta | Shirley Frimpong-Manso |
'yan wasa | |
Screening | |
Lokacin farawa | Kuskuren bayani: Kalma ba fahimta "oktoba"., 2014 |
Lokacin gamawa | Nuwamba 2015, 2015 |
External links | |
Specialized websites
|
V-Republic Jerin shirye-shiryen talabijin ne mai kashi ashirin da shida 26 daga Ghana wanda ya gudana daga shekarun alif dubu biyu da goma sha huɗu 2014 zuwa shekara ta alif dubu biyu da goma sha biyar 2015. [1] V-Republic ta fara ne a cikin watan Oktoba shekarar alif dubu biyu da goma sha huɗu 2014 a matsayin jerin shirye-shiryen gidan yanar gizo, darekta Shirley Frimpong-Manso ta juya zuwa ga buƙatun bidiyo don neman masu sauraro waɗanda suka ketare iyakokin ƙasa a Afirka. [2] Jerin yana gudana har zuwa shekara ta dubu biyu da goma sha biyar 2015.
Taurarin fim ɗin sune Nikki Samonas, [3] [4] Joselyn Dumas, Christabel Ekeh da Jasmine Baroudi. [1] A shekarar dubu biyu da goma sha biyar 2015 Golden Movie Awards, wasan kwaikwayon na Samonas da Baroudi sun lashe zaɓen fitattun 'yan wasan kwaikwayo na TV, yayin da Senanu Gbedawo da James Gardner aka zaɓa a matsayin mafi kyawun wasan kwaikwayo na TV. [5] Samonas da Baroudi an sake zaɓar su a shekarar dubu biyu da goma sha shida 2016 Golden Movie Awards. [6]
Shirin ya biyo bayan rayuwar ƙwararrun mata huɗu daga Accra. [2]