Valter Borges | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | São Vicente (en) , 9 Nuwamba, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Cabo Verde | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya |
Valter Gazalanas Borges (an haife shi a ranar 9 ga watan Nuwamba 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya.
Borges ya fara aikinsa a Batuque a Cape Verde, kafin ya shafe kaka biyu a Portugal tare da kulob ɗin Santa Clara.[1]
Borges ya fara buga wasansa na farko a duniya a watan Agustan 2009, ya karbi kiran wasanni da Angola da Malta.[2] Borges ya samu fitowa a karo na uku a watan Mayun 2010, a wasan da suka tashi 0-0 da Portugal.[3]