Vera Duarte | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Mindelo (en) , 2 Oktoba 1952 (72 shekaru) | ||||
ƙasa | Cabo Verde | ||||
Karatu | |||||
Makaranta | University of Lisbon School of Law (en) | ||||
Harsuna | Portuguese language | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa, Mai kare ƴancin ɗan'adam, maiwaƙe, marubuci, masana da political activist (en) | ||||
Kyaututtuka |
gani
|
Vera Valentina Benrós de Melo Duarte Lobo de Pina wacce akafi sani da Vera Duarte Martins[1][2] (an haife ta a watan Oktoba 2, 1952), yar fafutukar kare hakkin ɗan Adam ce ta Cape Verde, ministar gwamnati kuma 'yar siyasa.
An haifi Duarte a Mindelo a tsibirin São Vicente. Ta yi shekarunta na farko na makaranta a Cape Verde. Ta yi karatu a waje a Portugal a Jami'ar Lisbon.
Ta koma Praia a Cape Verde kuma ta zama alkali mai ba da shawara a Kotun Koli. Daga baya ta zama kuma mai ba shugaban kasar shawara.
Duarte ita ce wanda ta karɓi lambar yabo ta Arewa–Kudu a cikin 1995, tare da mawaƙa, Peter Gabriel. Ana ba da lambar yabo ta Arewa-Kudu kowace shekara ga masu karɓa a fagen haƙƙin ɗan adam ta Cibiyar Majalisar Turai ta Arewa-Kudu. Ita ma memba ce ta kafa dandalin Lisbon.[3]
Duarte ita ce kadai Capeverdean da ta sami lambar yabo ta U Tam'si don waƙar Afirka a shekarar 2001.
Duarte ta kafa kuma ta jagoranci Hukumar Haƙƙin Dan Adam da zama 'yar ƙasa na Cape Verde a shekarar 2003. Kwanan nan, Duarte ta yi aiki a matsayin Ministan Ilimi na.[3]
<ref>
tag; no text was provided for refs named coe