Virgo (fim) | |
---|---|
Asali | |
Asalin suna | Virgo |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
During | 110 Dakika |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mahmoud Zulfikar |
'yan wasa | |
Salah Zulfikar (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Virgo ( Larabci : برج العذراء , fassara. Borj Al-Athraa, aliases : The Planet of the Virgo ) wani fim ne na ƙasar Masar na shekara ta 1970 wanda Mahmoud Zulfikar ya bada Umarni.[1][2][3] Taurarin shirin sun haɗa daSalah Zulfikar, Nahed Sherif da Adel Emam.[4][5][6][7][8]
Fahmy ƙwararren mai bi ne akan ilimin taurari da horoscopes kuma yana gudanar da rayuwarsa a cewarsu. Kuma al’amura da dama suna ƙara masa ƙwarin gwiwa. Wani masanin taurari ya gamsar da shi cewa shekarunsa suna da alaƙa da yarinyar Virgo wacce ke da alamar haihuwar baƙar fata, wanda yake nema. Ya gano cewa ita Nana ce amaryar abokinsa Amin, don haka ya yi ƙoƙarin ceton ranta. Nana da Ilham matarsa sun amince da wani shiri na shawo kan Fahmy akan kuskuren dogaro da ilimin taurari.