Viva Zalata | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1976 |
Asalin suna | فيفا زلاطا |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Misra |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
comedy film (en) ![]() |
During | 164:0 minti |
'yan wasa | |
Fouad Elmohandes (en) ![]() | |
External links | |
Specialized websites
|
Viva Zalata ( Larabci: ڤيڤا زلاطا) wani fim ne na wasan barkwanci na yammacin Masar da aka shirya shi a shekarar shekarar 1976 wanda Hassan Hafez ya ba da umarni.[1][2][3][4]
Zalata ya yi ƙaura zuwa New Mexico, inda ya zama jarumin birni kuma a ƙarshe ya zama magajin gari. Bayan da Billy the Kid ya kashe shi, 'yarsa Negma ta koma Masar don nemo ɗan uwanta Metwali don daukar fansa. Wani ɗan wasa kuma mai ƙauna fiye da mayaki, Metwali ya yanke shawarar raka ɗan uwansa zuwa New Mexico.[5][6][7][8] Ya koyi abubuwa da yawa a hanyar sa, sai ya ɗau fansar kawunsa ya auri Negma, ya koma unguwar Al-Hussainiyya a birnin Alkahira ya zauna.