W. A. B. Coolidge | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | New York, 28 ga Augusta, 1850 |
ƙasa | Tarayyar Amurka |
Mutuwa | Grindelwald (en) , 8 Mayu 1926 |
Karatu | |
Makaranta |
Exeter College (en) Elizabeth College (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | mountaineer (en) , Malami, Masanin tarihi da Malamin akida |
Employers | Magdalen College (en) |
Kyaututtuka | |
Imani | |
Addini | Anglicanism (en) |
William Augustus Brevoort Coolidge (Augusta 28, 1850 – Mayu 8, 1926) masanin tarihi ne a American, tauhidi kuma mahayin duse.
An haifi Coolidge a garin New York a matsayin da ga Frederic William Skinner Coolidge, da kasuwar Boston da Elisabeth Neville Brevoort wacce take yar uwa ga James Carson Brevoort da Meta Brevoort. Yakaranci tarihi da shari'a a makarntar St. Paul's School a Concord, New Hampshire a Elizabeth College, Guernsey da kuma Exeter College, Oxford a shekarar 1875 ya zama daga Magdalen College,Oxford daga 1880 zuwa 1881 ya zama farfesan tarihi a Saint David's College ta Lampeter sannan a 1883 limamin cocin Angalican
A shekarar 1870 lokacin yana da shekaru ahinrin da zama dan ungiyar Alpine Club. Yana daga cikin wadanda ake kira da azurfan Alpin da hawan tsororuwn duwarwatsu inda bawanda ya taba hawa bai hau dwatsun ba tare da wasu yan ungiyar da ake kirazinaren Alpine wadanda mafiya yawan wadannan hawan anyi su ne da goggon sa Meta Brevoort da karen gidancu Tschingel, wanda , Christian Almer ya bashi a matsin mai lura da shi.
A shekarar 1885 ya koma Grindelwald, Switzerland inda ya rasu a 1926.