Wacha na iya zama ɗaya daga abubuwan dake cikin waɗannan rukunnai masu zuwa;
Fitattun mutane da suke da sunan sune kamar haka:
- Dinshaw Edulji Wacha (1844–1936), ɗan siyasan Indiya
- Michael Wacha (an haife shi a shekara ta 1991), ɗan wasan ƙwallon baseball na Amurka
- Jennifer Danielle Wacha wanda aka fi sani da Jennifer Sky (an haife ta a shekara ta 1976), yar wasan kwaikwayo ta Amurka
- Przemysław Wacha (an haife shi a 1981), ɗan wasan badminton na Poland
- Rolf Wacha (an haife shi a 1981), ɗan wasan rugby na Jamus
- Wacha, Karnataka, zama a Karnataka, India
- Wacha, Niger, commune in Niger