Wafa Cherif | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 6 ga Afirilu, 1986 (38 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Tunisiya | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
|
Wafa Cherif (an haife shi 6 Afrilu 1986) shi ne mai tsaron ragar ƙwallon hannu na Tunisiya. Ta taka leda a kulob din ASF Sfax da kuma tawagar kasar Tunisia.[1]
Ta halarci gasar kwallon hannu ta mata ta duniya a shekarar 2009 a kasar Sin, inda Tunisia ta zama ta 14.[2]