Walid Mattar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Tunis, 7 ga Yuni, 1980 (44 shekaru) |
ƙasa | Tunisiya |
Sana'a | |
Sana'a | darakta da marubin wasannin kwaykwayo |
IMDb | nm4438253 |
Walid Mattar (An haife shi ranar 7 ga watan, 1980) darektan fina-finan Tunisiya ne. Ya girma a Tunis kuma ya koma Faransa yana da shekaru 23. Yana da sha'awar yin fim tun yana ƙarami, ya shiga Faculty of Amateur Cinematographers Tunisia lokacin yana ɗan shekara 13. Ya yi gajerun fina-finai da yawa kafin ya jagoranci fim ɗinsa na farko mai tsayi a shekarar 2017, mai suna Vent du Nord ( Wind North ).[1]