Weddad | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1936 |
Asalin suna | وداد |
Asalin harshe | Larabci |
Ƙasar asali | Kingdom of Egypt (en) |
Characteristics | |
Genre (en) | musical film (en) |
During | 139 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Fritz Kramp (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Ahmed Badrakhan |
'yan wasa | |
Samar | |
Editan fim | Niazi Mostafa (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Weddad ( Larabci: وداد. "Song of Hope") wani fim ne na kiɗan soyayya na ƙasar Masar a 1936.
A zamanin Mamluk Sultanate, wani attajiri mai suna Baher ba shi da wani zaɓi face ya sayar da bawansa Wydad, wanda yake tsananin soyayya da shi, idan ya rasa komai. Amma ƙaddara zata taimakesu su sake haduwa.