Wonder Boy for President | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2016 |
Asalin suna | Wonder Boy for President |
Ƙasar asali | Afirka ta kudu |
Characteristics | |
'yan wasa | |
External links | |
Specialized websites
|
Wonder Boy for President Fim ne, Shekarar 2016 n Afirka ta Kudu wanda John Barker ya bada Umarni.[1][2][3][4] An gudanar da wasan farko na duniya ranar, 17 ga watan Yuni 2016 a Durban International Film Festival.
Fim ɗin ya bayyana wani matashi ɗan kasar Afirka ta Kudu da wasu gungun masu cin hanci da rashawa suka rinjayi don ya tsaya takarar shugaban ƙasa.[5]