![]() | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Afirka ta kudu, 19 Disamba 1989 (34 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.57 m |
Marry Ntsweng (wanda kuma aka rubuta Mary Ntsweng ; an haife ta a ranar 19 ga watan Disamba shekara ta 1989) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu kuma tana buga wasan tsakiya . [1] Ta yi wa Jami'ar Tshwane wasa. [2] Ta wakilci tawagar kwallon kafar mata ta Afirka ta Kudu a gasar Olympics ta London 2012 . [3]