Yahaya El Hub | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1938 |
Asalin harshe | Egyptian Arabic (en) |
Ƙasar asali | Kingdom of Egypt (en) |
Characteristics | |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Mohammed Karim |
'yan wasa | |
Mohammed Abdel Wahab (en) Layla Mourad (en) Abdulwareth Asar (en) Muhammad Abdu-l-Quddus (en) Bishara Wakim Zouzou Madi (en) | |
External links | |
Specialized websites
|
Yahya El Hub (Egyptian Arabic يحيا الحب, Faransanci: Vive l'amour )[1][2] fim ne na wasan kwaikwayo na Masar da aka rubuta a shekarar dubu ɗaya da ɗari tara da talatin da takwas 1938, wanda Mohammed Karim ya jagoranta kuma ya bada umarni.[3][4][5][6] Taurarin fim ɗin sune: Mohammed Abdel Wahab da Leila Mourad.[7][8][9][10]
Mohamed Fathi ya yi hayar sabon gida da ke fuskantar fadar Taher Pasha, mahaifin Nadia. An samu rashin fahimta tsakanin Fathi da Nadia. Sai ya gano cewa ita 'yar uwar ubangidansa ce a wurin aiki a Banque Misr. Da Nadia ta kai ƙararsa, sai ya yanke shawarar a kai shi Beni Suef. Fathi ya gano gaskiya game da rashin fahimtar juna, kuma suna soyayya. A cikin soyayya, Nadia yayi ƙoƙarin neman a soke odar canja wuri.