Yahia Omar | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Giza, 9 Satumba 1997 (27 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | right back (en) | ||||||||||||||||||
Tsayi | 197 cm |
Yahia Khaled Mahmoud Fathy Omar [1] (Larabci: يحيى خالد محمود فتحي عمر; an haife shi a ranar 9 ga watan Satumban Shekarar 1997) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar wanda ke taka leda a Telekom Veszprém da tawagar ƙasar Masar.
Ya halarci Gasar Cin Kofin Hannun Maza ta Duniya a cikin shekarun 2017, [2] [3] 2019 da 2021.