Yaren Ayere | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
aye |
Glottolog |
ayer1245 [1] |
Ayere ( Uwu ) yaren Volta–Niger ne dabam dabam na Najeriya, wanda ke da alaƙa da Ahan kawai.
Sunanta kauyen Ayere a karamar hukumar Ijumu, jihar Kogi . [2] Ƙauyen Ayere kusan ya ƙunshi mutane 10,000, bisa ga ƙidayar jama'a.[ana buƙatar hujja]
A cewar Ethnologue, Ayere ana magana da yaren a garuruwa kamar haka: