Yaren Bai | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
bdj |
Glottolog |
baii1251 [1] |
Bai (Belanda, Biri, BGamba, Gumba, Mbegumba, Mvegumba) yare ne na Ubangian na Sudan ta Kudu
Ya zuwa shekara ta 2013, ƙabilar Bai tana zaune a Khorgana Boma, Beselia Payam, Wau County .