Yaren Hoia Hoia | |
---|---|
| |
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 | – |
Glottolog |
hoya1236 [1] |
Harshen Hoia Hoia (Hoyahoya) dai, yare ne na pupuan a Papua da ke kasar New Guinea. Koda ya ke kusa da Minanibai. Yaren ya kasance iri biyu ne, Ukusi-Koparamio Hoia Hoia ("Hoia Hoia" a cikin Ethnologue 17) da Matakaia Hoia Hoia ("Hoyahoya" a cikin Ethnologue 17), harsuna ne daban-daban, ko da yake sun fi kusanci da juna fiye da sauran harsunan yankin Gulf.
Ana magana da nau'ikan yararrakin a yankin Ukusi-Koparamio (7.812986°S 143.682495°E; 7.830844°S 143.740897°E) da Matakaia (7.845775°S 143.246807°S 143.246807°Eral na Guinea, Bamu RuviG) bi da bi.
Carr (1991) ya tattara jerin kalmomi na yarukan Hoia Hoia.