Yaren Moo

Yaren Moo
'Yan asalin magana
5,000
  • Yaren Moo
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 gwg
Glottolog mooo1239[1]

Mɔɔ ko Mọọ, wanda aka fi sani da Gomu (Gwomu) bayan wurin da yake, yare ne da ake yin shi a Bikwin (Adamawa) wanda kusan mutane 5,000 ke magana a jihar Taraba, Najeriya.

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Moo". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.