Yehia El-Deraa | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Kairo, 17 ga Yuli, 1995 (29 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Misra | ||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Ƴan uwa | |||||||||||||||||||||||||||
Ahali | Seif El-Deraa (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Makaranta | Jami'ar Amurka a Alkahira | ||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | handball player (en) | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | back (en) | ||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 97 kg | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 190 cm da 1.92 m |
Yehia El-Deraa ( Larabci: يحيي الدرع; an haife shi a ranar 17 ga watan Yuli 1995) ɗan wasan ƙwallon hannu ne na Masar wanda ke taka leda a kulob ɗin Telekom Veszprém da tawagar ƙasar Masar.[1] Ya wakilci Masar a Gasar Cin Kofin kwallon Hannun ta Maza ta Duniya a shekarun 2015, 2017, 2019, [2] da 2021, da kuma a Gasar Olympics ta bazara ta shekarar 2016.[3] A Gasar Cin Kofin kwallon Hannun Hannun maza ta Afirka ta shekarar 2020, ya ci lambar zinare kuma an zaɓe shi a matsayin Mafi Kyawun Dan wasa.