Yemi Alade

Yemi Alade
Rayuwa
Cikakken suna Yemi Eberechi Alade
Haihuwa Najeriya, 13 ga Maris, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar jahar Lagos Digiri a kimiyya : labarin ƙasa
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Faransanci
Sana'a
Sana'a mawaƙi, mai rubuta waka, mawaƙi da jarumi
Tsayi 1.65 m
Kyaututtuka
Artistic movement African popular music (en) Fassara
Kayan kida murya
IMDb nm11121793
yemialadeofficial.com
yami and duchess
yemi a fati
hoton yeminalade

Yemi Eberechi Alade (an haife ta a ranar 13 ga watan maris, 1989) Yar Najeriya ce mawakiyar Affirka, marubiciyar waka kuma jaruma a masa'antar shirya fina-finai[1] Tayi nasarar cin gasar Peak Talent show a shekarar 2009[2]