Yendang memba ne na ƙungiyar Leko-Nimbari na harsunan Savanna. Ana magana dashi a arewa maso gabashin Najeriya. Yarukan sune Kuseki, Yofo, Poli (Akule, Yakule).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
↑Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yendang language". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.