Yewande Balogun

 

Zainab Yewande Omoyila Balogun (an haife ta a ranar 28 ga watan Satumbar shekara ta 1989) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce wanda ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida na kulob din Premier Ligue Saint-Étienne . [1][2] An haife ta a Amurka, ƴar wasar tana wakiltar Najeriya a matakin kasa da kasa.Samfuri:Nigeria squad 2023 FIFA Women's World Cup

Yewande Balogun
Rayuwa
Haihuwa Bowie (en) Fassara, 28 Satumba 1989 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Tarayyar Amurka
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
California Storm (en) Fassara2019-2022
AS Saint-Étienne (en) Fassara2022-20
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2022-10
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga

Manazarta

  1. "Balogun, on Soccer, Business and Making Goals | Maryland Smith". www.rhsmith.umd.edu. Retrieved 24 June 2023.
  2. Adedeji, Sampson. "Transfer Update: Super Falcons Goalkeeper Joins French St Etienne". Transfer Update: Super Falcons Goalkeeper Joins French St Etienne. Archived from the original on 24 June 2023. Retrieved 24 June 2023.