Yinka Kudaisi | |||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Najeriya, 25 ga Augusta, 1975 (49 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Yarbanci | ||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.79 m |
Yinka Kudaisi (haihuwa 25 Agusta na shekara ta alif dari tara da sabain da biyar 1975A.c) ta kasan ce tsohuwar mai buga kwallon kafa na Najeriya, wacce ke buga ma Najeriya mata tawagar kwallon a 2004 wasannin Olympics . A matakin kulab, ta taka leda a Pelican Stars .[1]