Yousry Nasrallah | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Kairo, 26 ga Yuli, 1952 (72 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Larabci |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Alkahira |
Harsuna | Larabci |
Sana'a | |
Sana'a | darakta, marubin wasannin kwaykwayo da darakta |
Muhimman ayyuka |
Scheherazade, Tell Me a Story The Gate of Sun After the Battle (fim) |
IMDb | nm0621915 |
Yousry Nasrallah ( Larabci: يسرى نصر الله ) (an haife shi a ranar 26 ga watan Yuli 1952) darektan fina-finan Masar ne.[1][2]
An haifi Nasrallah ga dangin Kirista 'yan Koftik a Alkahira. Ya kammala karatunsa a fannin tattalin arziki da kimiyyar siyasa a Jami'ar Alkahira. Bayan haka, ya yi aiki a matsayin mai sukar fim kuma mai ba da umarni a Beirut daga shekarun 1978 zuwa 1982. Ya zama mataimaki ga Youssef Chahine wanda kamfanin Misr International zai ci gaba da shirya fina-finansa. Ayyukan Nasrallah sun yi bayani game da jigogi na, leftism, Islamic fundamentalism, da kuma expatriation.
Fim ɗin sa na 2012 After the Battle ya fafata a gasar Palme d'Or a 2012 Cannes Film Festival.[1][2]