Yuran Fernandes | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | 19 Oktoba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
|
Yuran Fernandes Rocha Lopes (an haife shi ranar 19 ga watan Oktoba 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Cape Verde wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasa mai tsaron baya ga ƙungiyar Liga 1 PSM Makassar.
A ranar 4 ga watan Yuni 2022, Yuran Fernandes ya tafi kulob ɗin PSM Makassar a 2022-23 Liga 1.[1] Yuran ya fara buga wasansa na PSM Makassar a gasar share fage na 2022 na gasar cin kofin shugaban Indonesia da Arema a ranar 11 ga watan Yuni 2022.[2]