Yves Bitséki Moto | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Bitam, 23 ga Afirilu, 1983 (41 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Gabon | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Faransanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 81 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 186 cm |
Yves Stéphane Bitséki Moto (an haife shi ranar 23 ga watan Afrilu, 1983)[1] ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Gabon wanda ke taka leda a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Mosta FC a gasar Premier ta Maltese a matsayin ɗan wasa mai tsaron gida.
An kira shi zuwa tawagar kwallon kafa ta kasar Gabon a gasar cin kofin kasashen Afrika na shekarar 2012.[2]
A'a | Kwanan wata | Wuri | Abokin hamayya | Ci | Sakamako | Gasa |
---|---|---|---|---|---|---|
1. | 8 ga Satumba, 2015 | National Heroes Stadium, Lusaka, Zambia | </img> Zambiya | 1-1 | 1-1 | Sada zumunci |