Zainab (fim)
Asali Lokacin bugawa
1930 Asalin suna
زينب Asalin harshe
Larabci Ƙasar asali
Misra Characteristics During
110 Dakika Direction and screenplay Darekta
Mohammed Karim 'yan wasa
External links
Zaynab fim ne da aka shirya shi a shekarar 1930 na Misira wanda Mohammed Karim ya ba da umarni.[ 1] [ 2] Fim ɗin ya dogara ne akan littafin 1913 a ƙarƙashin sunan Mohammed Hussein Heikal.[ 3] [ 4] Fim ɗin ya haɗa da Bahiga Hafez da Zaki Rostom.[ 5] [ 6] [ 7]
Labarin soyayya tsakanin Zainab da ke aikin albashi a filayen noma da Ibrahim mai kula da noman waɗannan filayen. Iyalinta sun ki yadda da auren na su suka sa ta auri mai kuɗi, yayin da Ibrahim ya samu shiga aikin soja ya bar masoyiyarsa.
Darakta: Mohammed Karim
Rubutawa: Mohammed Hussein Heikal
Cinematography: Mohamed Abdel Azim, Hassan Murad, Gaston Madre
Edita: Mohammed Karim
Music: Bahiga Hafez
Furodusa: Youssef Wahbi
Production Studio: Ramses Film
Bahiga Hafez as Zainab
Zaki Rostom as Hassan
Sirag Mounir as Ibrahim
Dawlat Abyad a matsayin mahaifiyar Zainab
Hassan Kamal a matsayin Magajin Gari
Hussaini Ashiru
Munira Ahmed
Sayyada Fahmy
Abdelkader al-Messiri
Hassan Ahmadi
Gamal Hosni
↑ Abdelfattah, Heba Arafa (2023). Filming Modernity and Islam in Colonial Egypt . Edinburgh University Press. ISBN 978-1-3995-2075-1 . JSTOR 10.3366/jj.9941254 .
↑ Leaman, Oliver (2003-12-16). Companion Encyclopedia of Middle Eastern and North African Film (in Turanci). Routledge. ISBN 978-1-134-66251-7 .
↑ Shafik, Viola (2007). Arab Cinema: History and Cultural Identity (in Turanci). American Univ in Cairo Press. ISBN 978-977-416-065-3 .
↑ Vitali, Valentina; Willemen, Paul (2019-07-25). Theorising National Cinema (in Turanci). Bloomsbury Publishing. ISBN 978-1-83902-083-4 .
↑ The Arab Nahda as Popular Entertainment: Mass Culture and Modernity in the Middle East (in Turanci). Bloomsbury Publishing. 2023-11-16. ISBN 978-0-7556-4741-5 .
↑ Brugman, J. (1984). An Introduction to the History of Modern Arabic Literature in Egypt: By J. Brugman (in Turanci). BRILL. ISBN 978-90-04-07172-8 .
↑ Dina Al Mahdy (7 April 2020). "The golden age of Egyptian cinema" .