Zainah Anwar | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Johor (en) , 1955 (68/69 shekaru) |
ƙasa | Maleziya |
Karatu | |
Makaranta | Boston University (en) |
Sana'a | |
Sana'a | Mai kare hakkin mata |
Kyaututtuka |
gani
|
Imani | |
Addini | Musulunci |
Zainah Anwar fitacciyar jagorar kungiyar da bata gwamnati bace ta Malaysia, mai fafutuka kuma mai fafutukar Mata Musulmi. Ta kasance shugabar kungiyar 'yan uwa mata acikin Islama sama da shekaru ashirin kafin ta sauka. A shekara ta 2013 Gidan Tarihi na Mata na Duniya ya bata suna a matsayin daya daga cikin mata 10 mafi rinjaye.