![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dosso, 8 ga Yuni, 1982 (42 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
judoka (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Zakari Gourouza (an haife shi ranar 8 ga watan Yuni 1982) ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Nijar ne daga Dosso.[1] Ya yi takara a cikin maza 60 kg category.[2] A gasar Olympics ta lokacin zafi na shekarar 2012, ya sha kaye a zagaye na biyu karawar da ɗan ƙasar Rasha Arsen Galstyan, wanda zai lashe zinare a gasar, bayan ya doke Honduras Kenny Godoy a zagaye na farko.[3] Zakari Gourouza shi ne dan wasa na farko dan kasar Nijar da ya fafata a wasannin Landan na shekarar 2012. [4]