![]() | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Finland, 23 ga Yuli, 1988 (36 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Finland | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Zakaria Abahassine(an haife shi 23 ga Yuli 1988) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Finland a halin yanzu yana bugawa JIPPO. [1] Mahaifinsa dan Morocco ne kuma mahaifiyarsa yar Finnish ce.