Zamandosi Cele | |||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Afirka ta kudu, 26 Disamba 1990 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya | ||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 1.64 m |
Zamandosi Cele ' yar wasan ƙwallon ƙafa ce ta Afirka ta Kudu wacce ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na ƙungiyar Mata ta SAFA Durban Ladies da kuma ƙungiyar mata ta Afirka ta Kudu . [1]
Ta wakilci tawagar ƙwallon ƙafa ta mata ta Afirka ta Kudu a gasar Olympics ta London ta 2012 [2]
Cele ta fafata ne a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Afrika ta Kudu a gasar Olympics ta London a shekarar 2012 da kuma gasar cin kofin mata ta Afirka ta 2012 inda ta zo ta biyu. [3] [4]
Afirka ta Kudu