![]() | |||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||
Haihuwa | Lilongwe, 13 Mayu 2002 (22 shekaru) | ||||||||||||||||||
ƙasa | Malawi | ||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka |
Zebron Kalima (An haife shi a ranar 13 ga watan Mayu shekarar 2002), ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na ƙasar Malawi wanda ke taka leda a matsayin winger ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Malawi Silver Strikers, da kuma ƙungiyar ƙasa ta Malawi.[1]
Kalima ya fara buga wasansa na farko a duniya tare da tawagar kasar Malawi a wasan sada zumunci da suka doke Comoros da ci 2-1 a ranar 31 ga watan Disamba 2021.[2] Ya kasance cikin tawagar Malawi a gasar cin kofin Afrika na shekarar 2021.[3]